Kasashen Duniya
Kasar Indonesiya za ta yi sabuwar doka da za ta fara hukunta masu aikata zina da zaman dadiro da wasu ababe da kasar ke ganin sun ci karo da al'ada da tarbiya.
An shafe sama da shekaru 10 rabon da a karawa Likitoci albashi a Najeriya, a dalilin haka, likitoci 4000 sun shirya tafiya asibitocin ketare saboda su nemi kudi
Kasashen ECOWAS sun yi taro na musamman a babban birnin tarayya Abuja, Shugaba Muhammadu Buhari ne ya bude taron da jawabi, inda ya yi bayanin babban burinsa.
A birnin Kalifoniya da ke Amurka, an samu wanda ya taki sa’a ya shiga caca, ya tashi da Dala Biliyan 2.04. Sai dai kusan $520m za su iya tafiya wajen haraji.
Daga yau Farfesa Yemi Osinbajo zai gana da Mataimakiyar Firayim Ministar Kanada. Tawagar mataimakin shugaban kasar za ta zauna da jami’o’i da kuma ‘Yan kasuwa.
Rahotanni sun tabbatar da an ga jirgin da ya dauko wasu ‘yan kasashen Indiya, Foland, Fakistan da Sri Lanka a wajen rijiyoyin man Ribas da zargin za suyi sata.
Akalla ‘Yan Najeriya 8 da ke zaune a Amurka su ka samu nasara a zaben ‘Yan Majalisa da aka yi. A Georgia bakeke biyar suka yi nasara a jam'iyyar Democrat mai-ci
Kasar Birtaniya ta sake sabbunta rahoton shawarwari na tafiye-tafiye da ta fitar inda ya yanzu da lissafa wasu jihohin Najeriya 12 da akwai barazanar hari.
Kwana 1 bayan ya kaddamar da manufofinsa, Rabiu Musa Kwankwaso da mutanensa sun yi muhimmin zama da Jakadun kasashen Turai a sakatariyar Eu da ke garin Abuja.
Kasashen Duniya
Samu kari