Kasar Saudiya
Akwai mutane kusan 10 da ba za su iya samun bizar shiga Ingila ba saboda bakinsu. Kalaman da wadannan 'yan siyasa su ka rika yi su na da hadari ga damukaradiyya
Rahotanni da ke zuwa mana yanzu daga kasar Saudiyya shine cewa ba a ga jinjirin watan Ramadana ba a yammacin Talata, za a fara azumi ranar Alhamis, 23 ga Maris.
A yanzu ta tabbata cewa Sheikh Saud Ash Shuraim, daya daga cikin limamai na dindindin a Masallacin Harami da ke Makkah, ya yi bankwana daga limancin masallaci.
Saudi ta kama wasu mutane da ‘Yan Najeriya a halin yanzu. Zargin da Gwamnatin Saudi Arabiya take yi shi ne akwai mutane 40, 000 da suka saci hanyar shigo mata
Da alamu dai Kudi ya jawo Gwamnatin Kasar Saudiyya ta halattawa Cristiano Ronaldo zaman daduro tare da Georgina Rodriguez wanda suka suna tare, amma babu aure.
Fitaccen dan kwallon kafan Portugal ba zai buga wasan farko da aka tsara ba a kasar Saudiyya saboda kakaba masa haramci da aka yi a kwanakin baya; a United.
A wani mataki mai daukar hankali, an samu mutane da suka kai miliyan shida a cikin kankanin lokaci bayan shigowa Ronaldo kulob din kwallon kafa ta Saudiyya.
Bola Ahmed Tinubu, ‘dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar APC, ya dawo daga kasa mai tsarki. Ya ziyarci kasar ne domin yin Umra yayin da zabe ke gabatowa.
Kasar Saudiyya ta bayyana adadin mutanen da ta amince su ziyarci kasar don yin aikin hajjin badi daga Najeriya. An fadi yadda lamarin zai kasance a shekarar.
Kasar Saudiya
Samu kari