Kasar Saudiya
A birnin Kalifoniya da ke Amurka, an samu wanda ya taki sa’a ya shiga caca, ya tashi da Dala Biliyan 2.04. Sai dai kusan $520m za su iya tafiya wajen haraji.
Daga yau Farfesa Yemi Osinbajo zai gana da Mataimakiyar Firayim Ministar Kanada. Tawagar mataimakin shugaban kasar za ta zauna da jami’o’i da kuma ‘Yan kasuwa.
Hukumar yaki da fasakwabrin miyagun kwayoyi, NDLEA, sun damke wata mata mai shekaru 56 dauke da hodar Iblis kan hanyarta ta zuwa garin Makka dake Saudi Arabia.
Rahotanni sun tabbatar da an ga jirgin da ya dauko wasu ‘yan kasashen Indiya, Foland, Fakistan da Sri Lanka a wajen rijiyoyin man Ribas da zargin za suyi sata.
Akalla ‘Yan Najeriya 8 da ke zaune a Amurka su ka samu nasara a zaben ‘Yan Majalisa da aka yi. A Georgia bakeke biyar suka yi nasara a jam'iyyar Democrat mai-ci
Wani ‘Dan Najeriya a Ingila ya Koka da ya cika tankin tankin mota a kan N60000. A Najeriya wannan kudi ya isa kamfani ko gwamnati ta albashin ma’aikata biyu.
Legacy Logistics LLC Ltd sun yi da’awar taimakawa Atiku Abubakar da biza. Lauyoyin kamfanin sun fara maganar kai shi kotu idan bai fito masu da hakkinsu ba
An yi albishir da cewa kayan yakin da Najeriya take sauraro daga Turkiyya za su iso, wannan yana cikin yarjejeniyar da aka yi alkawari a shekarar da ta wuce
Gwamnatin Tarayyar Najeriya zata samu $1.8 biliyan daidai da N786.60 biliyan daga bankin cigaban Musulunci domin aiwatar da manyan ayyuka. Zata gina ofis Abuja.
Kasar Saudiya
Samu kari