Kasar Saudiya
Hukumar kwallon kafa ta kasar Saudiyya ta dakatar da dan wasan kungiyar Al Nassr, Cristiano Ronaldo kan nuna rashin da'a yayin wasa a karshn mako.
Gwamna Muhammad Yahaya na jihar Gombe ya nuna farin cikinsa da nasarar matashiya Hajara Ibrahim daga jihar a gasar musabaka ta duniya da aka yi a Jordan.
Ma'aikatar kasashen waje a Najeriya ta yi martani yayin da ake ta yada jita-jitar cewa Qatar ta ki amincewa da ganawa da Tinubu, kan wani taro ta musamman.
Yayin da ya tafi kasar Saudiyya da Gwamna Namadi, Kakakin Majalisar jihar Jigawa, Haruna Aliyu Dangyatin ya sha da kyar yayin da aka yi kokarin tsige shi.
Al'ummar Musulmai a duniya sun shiga jimami bayan rasuwar mataimakin shugaban Masallacin Annabi, Sheikh Abdul Aziz bin Abdullah da ke birnin Madinah.
A lokacin da ake neman abinci a Najeriya, sai ga motoci za su tsallaka Nijar. Mai magana da yawun bakin hukumar ZARTO a Zamfara ya tabbatar da wannan zance.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya tura sakon jaje ga jama'ar jihar Yobe bayan rasuwar tsohon gwamnan jihar, Sanata Bukar Abba Ibrahim a Saudiyya.
Yayin da ake jimamin rasuwar tsohon gwamnan jihar Yobe, Bukar Abba Ibrahim, an binne shi a Saudiyya bayan sallar jana'izarsa a masallacin Harami.
Hukumomi a Saudiyya sun rage kudin aikin Hajji ga maniyyatan da za su sauke farali a 2024 da kaso mafi yawa a bangaren kudin tikiti da masauki da sauransu.
Kasar Saudiya
Samu kari