Kasar Saudiya
Masu shirya gasar Miss Universe sun musanta rahotannin da ke cewa Saudiyya na shirin shiga gasar a karon farko, kenan sun karyata ikirarin da Rumy Alqahtani ta yi.
Gwamna Nasir Idris na jihar Kebbi ya ba maniyyatan jiha makudan kudi har N3.34bn domin tallafa musu bayan ƙarin kudin kujera da hukumar alhazai ta yi.
Yayin da ake kukan tsadar kuɗin zuwa sauke farali, mun tattara muku yadda musulman Najeriya suka biya kuɗin hajji tun daga 2015 zuwa shekarar da muke ciki.
Yayin da ake shan fama a wannan wata na Ramadan, Gidauniyar Sarki Salman ibn AbdulAziz ta raba kayan abinci ga gidaje 2,000 a kananan hukumomi takwas a Kano.
Rahotanni daga wasu jihohin Najeriya sun nuna yadɗa maniyyata ke zuwa neman a dawo masu da kuɗaɗensu bayan NAHCON ta sanar da ƙarin N1.9m a kowace kujera.
Bayan shafe sama da shekara gudana ana shari'a, babbar kotun jihar Kano ta bayyana hukuncin da ta yanke a shari'ar kisan Ummulkusum Sani Buhari watau Ummita.
Hukumar Alhazai ta kasa (NAHCON) ta sanar da yin karin kudin zuwa aikin hajjin bana na shekarar 2024. A yanzu maniyyata za su kara M1.9m domin zuwa Saudiyya.
Yayin da aka dauki azumi na 12 a yau Juma'a 22 ga watan Maris, wannan rahoto zai kawo muku muhimman abubuwa 10 da ake bukatar Musulmi ya ba su kulawa.
Kasar Saudiyya ta cika alkawarin da ta dauka a watan Janairu cewa za ta buɗe wasu shagunan kwankwadar barasa a birnin Riyadh domin baki 'yan kasashen waje.
Kasar Saudiya
Samu kari