Kannywood
Fitacciyar tsohuwar jarumar Kannywood, Saiam Muhammada ta ce ko gobe ta samu mijin aure, za ta shiga daga ciki. Jarumar ta dade tana jan zarenta a masana'antar, duk da cewa ba kowane irin fim take fitowa ba, kasancewar ta ce sai t
Fitacciyar jarumar Kannywood da ke jan zarenta a wannan karnin, Rahama Sadau, ta bada sanarwar bude katafaren gidan abincin siyarwa mai suna Sadau Home wanda zzata bude a garin Kaduna kwanaki kadan daga yanzu.
Sananniyar jarumar masana'antar Kannywood din nan da ake kira da Teema Makamashi, ta karyatar cece-kucen jama'a da suke cewa jaruman masana'antar Kannywood din basu da tarbiya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aike wa majalisar dattawan tarayyar Najeriya sunayen shugabanni, Kwamishinoni da kuma Membobin da wakilan hukumar alhazan Najeriya wato (NAHCON)...
Jarumar fina-finan masana'antar Kannywood, Sadiya Kabala ta bayyana burinta a rayuwa. Jarumar ta ce bata da wani buri da ya wuce ta zama babbar 'yar kasuwa kuma maikudi kamar Alhaji Aliko Dangote.
Daya daga cikin matasan jaruman masana’antar Kannywood, Rukayya Sukeiman Saje, wacce aka fi sani da Samira Saje, ta bayyana cewa kokarin dogaro da kanta ne yasa ta bar masana’antar shirya fina-finan...
Shahararren jarumin masana’antar Kannywood kuma mawaki, Adam Zango, ya bayyana silar rikicin da ke addabar masana’antar Kannywood. Ya zargi yaranshi da kuma yaran jarumi Ali Nuhu da rura wutar rikicin da taki ci takic cinyewa...
Wani bidiyo da tashar YouTube ta Tsakar Gida ta wallafa, ya bayyana yadda Sadiya Haruna da jarumi kuma furodusa Isah I.Isah suka sake jawo cece-kuce a kafafen sada zumuntar zamani...
Daya daga cikin fitattun jarumai mata da suke jan zarensu a masana’antar fina-finai ta Kannywood, Fati Abubakar, wacce aka fi sani da Fati Shu’uma, ta bayyana harkar fim a matsayin wata harka wacce ta sauya mata rayuwa ta zama...
Kannywood
Samu kari