Jihar Kaduna
Farfesa Isa Ali Pantami da sauran mutane sun yi Allah wadai da kashe ‘Yan Mauludi a Kaduna. Pantami ya ce wajibi ne a gudanar da bincike na musamman a kan kisan.
Jami'an gwamnatin jihar Kaduna karkashin jagorancin mataimakiyar gwamna sun je ta'aziyya kauyen Tudun Biri da ke karamar hukumar Igabi bayan abinda ya faru.
Rundunar sojojin Najeriya ta nemi yafiyar al'ummar Tudun Biri, gwamnatin Kaduna bisa harin bam na ranar Lahadi da ta gabata. Akalla mutum 85 suka mutu a harin.
Kungiyar Izala ta yi martani game da harin bam da sojoji su ka kai kan masu Maulidi a Tudun Biri da ke jihar Kaduna, ta yi addu'ar Allah ya mu su rahama.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi Allah wadai da harin da aka kai kan masu Maulidi a jihar Kaduna inda ya bukaci kwakkwaran bincike kan lamarin.
A yau Talata ne mu ka samu rahoto cewa Gwamnatin Tarayya ta yi alkawarin biyan diyyar masu taron Mauludin da harin bom daga jirgin soja ya kashe a Jihar Kaduna.
Hafsan rundunar soji Laftanal Janar Lagbaja ya yi takanas zuwa Kaduna inda jirgin yakin soji ya saki bam kan fararen hula. Akalla mutum 85 suka mutu a harin.
Dan Majalisar Tarayya a jihar Kaduna, Mista Daniel Amos ya bai mutanen yankinsa fiye da dubu daya kulawar lafiya kyauta musamman ga marasa karfi.
Wani mutumin Kaduna ya ce a danginsa kaɗai sun rasa wajen mutum 34 da aka sa bam. Shaidu sun bayyana abin da suka gani bayan wani jirgin sama ya jefa bam a maulidi
Jihar Kaduna
Samu kari