Jihar Kaduna
Labarin da mu ke samu yanzu shi ne 'Yan maulidi da-dama ake tsoron sun mutu a sakamakon wani bam da ake zargin sojojin sama sun saki a jihar Kaduna.
Wasu mata wadanda ke sana'ar sayar da rake sun bayyana damuwarsa kan karancin riba da rashin wadatar raken a bana. Manomin rake duk dai a Kadunan ya fadi dalili.
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta samu nasarar cafke wani gungun masu garkuwa da mutane a sassan daban-daban na jihar. Za a kai su gaban kotu.
Mazauna wani gari da ke karkashin Birnin Gwari, jihar Kaduna, sun tsere daga gidajensu don tsira da rayukansu bayan da aka janye sojojin da aka girke a garin.
Jami'an tsaro sun samu nasarar kama wata tawagar yan bindiga mai kunshe da mutum takwasa a jihar Kaduna, ana zargi su suka sace sakataren tsare-tsaren APC.
Yan bindiga sun kai hari kan al'ummar Dan-Honu da ke Millennium City, karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna inda suka sace sabbin ma'aurata da malamin musulunci.
Babbar kotun Tarayya ta yi hukunci kan shari'ar mai taimakon Boko Haram da kuma hukumar DSS inda alkali ya kori karar kan saba ka'idar kotuna a kasar.
Kotun daukaka kara ta kwace kujerar kakakin Majalisar jihar Kaduna, Dahiru Liman na APC yayin da ta umarci sake zabe a wasu mazabu guda biyar da ke mazabar.
Abdullahi Bala Lau, shugaban kungiyar Izalatil Bida wa Ikamatus Sunnah(JIBWIS) na kasa, ya jinjinawa Uba Sani, gwamnan jihar Kaduna. Da ya ke jawabi a wurin gasar
Jihar Kaduna
Samu kari