Jihar Kaduna
Yaran makarantar da aka sace a Kaduna tun a farkon wata sun fito. Uba Sani a jawabin da ya fitar a Facebook, ya yi wa Allah Sarki SWT godiyar nasarar da aka samu.
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta samu nasarar dakile wani yunkuri da 'yan bindiga suka yi na yin garkuwa da mutane. Sun yi musayar wuta tare da fatattakarsu.
Yayin da ake zargin wasu da ɗaukar nauyin ta'addanci a Najeriya, Sheikh Ahmed Gumi ya yi fatali da zargin inda ya ce 'yan bindiga da kansu suke nemo kudin shiga.
Mai ba Shugaba Bola Tinubu shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu da Kashim Ibrahim Imam da jiga-jigan jam'iyyar APC sun ziyarci Nasiru El-Rufai a gidansa.
Sanannen malamin addinin musuluncin nan, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi, ya nuna cewa akwai kuskure kan yadda sojoji ke amfani da karfin tuwa kan 'yan bindiga.
Sanannen malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi, ya yi magana kan zargin daukar nauyin ta'addanci da ake yi wa Malam Tukur Mamu.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya nuna damuwa kan yadda ake samun karuwar masu ba 'yan bindiga bayanaiɓa kauyukan da ke fama da rashin tsaro.
An samu aukuwar wani mummunan hatsarin mota a kan titin hanyar Kaduna zuwa Abuja. Hatsarin ya yi sanadiyyar rasuwar mutum 10 yayin da wasu suka raunata.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya yi magana kan matsalar rashin tsaron da ta addabi jihar, da kuma hanyoyin da za a bi domin kawo karshenta.
Jihar Kaduna
Samu kari