Jihar Kaduna
Yayin da aka kafa kwamitin bincike kan binciken Nasir El-Rufai, tsohon kakakin Majalisar jihar Kaduna, Yusuf Zailani ya ƙaryata amincewa da bashin $350m.
Rahoton da muke samu daga jihar Kaduna ya nuna cewa ƴan bindigan jeji sun farmaki wani kauye a ƙaramar hukumar Birnin Gwari, sun sace gomman mutane.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Kaduna, ta nuna goyon bayanta kan binciken da majalisar dokokin jihar za ta yi wa Malam Nasir El-Rufai.
Yayin da ake shirin binciken gwamnatin Nasir El-Rufai a Kaduna, Majalisar jihar ta gargadi Bello El-Rufai kan barazanar da ya ke yi mata game da binciken mahaifinsa.
A wani sako da ya aikewa manema labarai a daren ranar Talata, Salisu Wusono, kakakin APC a Kaduna, ya ce babu wani shiri da jam'iyyar ke yi na dakatar da El-Rufai.
Karamin ministan ma’adanan man fetur, Heineken Lokpobiri ya yi barazanar kwace lasisin rijiyoyin mai da ba sa aiki akasar nan saboda rashin samar da kudin shiga
Miyagun 'yan bindiga sun kai sabon harin ta'addanci a wasu kauyukan jihar Kaduna inda suka hallaka mutum uku. Sun kuma yi awon gaba da wasu mutum bakwai.
Kakakin majalisar dokokin jihar Kaduna, Yusuf Liman, ya yi magana kan kwamitin da majalisar ta kafa ɗomin bincikar tsohon gwamnan jihar Nasir Ahmaɗ El-Rufai.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir Ahmad El-Rufai, ya bayyana cewa gwamnoni na amfani da hukumomin zabe na jihohi domin tafka magudin zabe.
Jihar Kaduna
Samu kari