Jihar Kaduna
Yayin da 'yan Najeriya ke fama, ministan yada labarai, Mohammed Idris ya ce Shugaba Bola Tinubu na buƙatar hadin kai daga 'yan kasar domin inganta Najeriya.
Tsohon Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya bayyana damuwa kan harin da Iran ta kai Isra'ila inda ya ce shugabannin duniya sun gaza shawo kan lamarin.
Duk da kokarin da Nasir El-Rufai ya yi a bangarori da yawa a Kaduna, akwai inda ake bukatar gyara. Gwamna Uba Sani ya ce asibitocin jihar Kaduna sun yi kaca-kaca.
Ga waɗanda suke a cikin Kaduna, ko kuma baki da suka ziyarci jihar a wannan lokaci na hutun Sallah, akwai wuraren shakatawa 5 da ya kamata ku ziyarta.
Akwai euraren shakatawa da ke cike da ababen tarihi da nishadi wanda ya kamata dukkan wanda ya ke jin Kaduna ya ziyarta domin bawa idonsa abinci.
Yayin da hukumar rarraba wutar lantarki ta NERC ta kara kudin wuta a Najeriya, wasu jihohi a kasar sun shirya ba da ingantacciyar wuta ga alummarsu.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Kaduna ta shawarci Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna da ya kafa kwamitin binciken tsohon gwamnan jihar, Nasiru El-Rufai.
Dakarun sojoji sun samu nasarar hallaka mugayen 'yan bindiga guda uku a jihar Kaduna bayan sun yi musu kwanton bauna. Sojojin sun kuma kwato makamai.
Kungiyar IMN ta yi ikirarin cewa jami'an tsaro sun kashe ƴan shi'a huɗu a arangamar da ta faru a Kaduna ranar Jumu'a, kakakin ƴan sanda ya musanta.
Jihar Kaduna
Samu kari