Jihar Kaduna
Masana a harkokin tsaron Najeriya sun ba da shawarar a rika yin taka tsan-tsan a wajen batun yin sulhu da 'yan ta'addan da ke kashe bayin Allah a kullum.
Dan majalisa mai wakiltar mazabar Kaduna ta Arewa, Bello El-Rufai, ya tabo batun binciken da ake yi kan mahaifinsa kuma tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai.
Yayin da ake takun-saka tsakanin Nasir El-Rufai da Uba Sani, Hon. Bello El-Rufai ya yi magana kan lamarin inda ya ce bai jin dadin abin da ke faruwa a tsakaninsu.
Wata kungiyar kare dimukradiyya ta bukaci Malam Nuhu Ribadu da ya dakatar da Nasir El-Rufai' kan wasu kalamai da take ganin suna da hadarin tayar da fitina a Kaduna.
Cibiyar Daarul Hadeethis Salafiyyah da ke Zariya da Albani Zariya ya assasa ta fitar da rahoto kan nasarorin da ta samu shekaru 11 bayan kashe Sheikh Albani.
Majalisar dokokin jihar Neja ta cimma matsaya kan hanyoyin da ya kamata a bi wajen kawo karshen ayyukan ƴan bindiga da suka zafafa hare-hare a wasu yankuna.
Majalisar Wakilai ta musanta cewa ta gabatar da kudirin kafa sababbin jihohi 31 inda ta ce rahotanni da ke yawo kan hakan ba su da inganci kuma ba gaskiya ba ne.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El Rufa'i ya yi zargin gwamnati mai ci a jiharsa da siyasantar da binciken rashawa da ake yi wa wasu daga cikin jami'an gwamnatinsa.
An shiga jimami a jihar Kaduna sakamakon rashin daya daga cikin mamnyan malaman addinin musulunci. Sheikh Ishaq Yunus Almadany ya yi bankwana da duniya.
Jihar Kaduna
Samu kari