Jihar Kaduna
Da safiyar yau Talata 4 ga watan Janairun 2025 aka yi jana’izar marigayi, Alhaji Bala Albabello wanda shahararren ɗan kasuwa a Zaria da ke jihar Kaduna.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun shiga garuruwa biyu a yankin ƙaramar hukumar Kauru ta jihar Kaduna, sun kashe mutane 2 sun yi awon gaba da wasu biyar ranar Litinin.
Bayan nuna yatsa da Nasir El-Rufa'i ya yi wa gwamnan Kaduna, Uba Sani, Isa Ashiru Kudan ya zargi Uba Sani da nuna wariya. Siyasar Kadina ta dauki dumi.
Rikicin siyasa da ya ratsa tsakanin tsohon gwamna, Nasir El Rufa'i, da gwamna mai ci, Uba Sani ya fara jawo ra'ayin masu amfani da shafin sada zumunta.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya ce babu wani sabani tsakaninsa da tsohon gwamnan jihar, Malam Nasir El-Rufa'i. Sai dai El-Rufa'i ya nuna yatsa ga Uba Sani
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya kalubalanci gamayyar 'yan siyasan da ke shurin yin hadaka domin kawar da shugaban kasa Bola Tinubu a zaben 2027.
Kamfanin raba wutar lantarki na Kaduna watau KAEDCO ya sallami ɗaruruwan ma'aikata daga aiki, zanga-zanga ta ɓarke a ofishin kamfanin da ke cikin Kaduna.
Jami'an tsaro na 'yan sanda da sojoji sun samu nasarar ceto wasu mutane da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Kaduna. Sun sada su da iyalansu.
Addinin Musulunci ya samu karuwa bayan mata mai suna Fatima ta Musulunta a Kaduna, ta karbi kalmar shahada a hannun Sheikh Musa Yusuf Assadussunnah.
Jihar Kaduna
Samu kari