Jihar Kaduna
Fasinjojin jirgin da 'yan bindiga sun kai wa hari a ranar Laraba, 20 ga watan Oktoba a hanyar Kaduna zuwa Abuja sun ce sun ji wani kara kafin jirgin ya tsaya.
Sani ya ce ya shiga jirgin kasa a safiyar yau Alhamis, 21 ga watan Oktoba, sai kawai jirgin nasu yayi karo da wani bam da ‘yan bindigar suka dasa a kan hanyar.
Sarkin Birnin Gwari da ke Jihar Kaduna, Alhaji Zubairu Jibril Mai Gwari II, ya ce zuwa yanzu sun ga amfanin matakan da gwamnatin jihar ke dauka kan yan bindiga.
Gwamnatin jihar Kaduna ta fitar da rahoton adadin mutanen da aka sace a jihar, da kuma yadda jami'an tsaro suka yi nasarar hallaka 'yan bindiga a fadin jihar.
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da daukar mataki kan ma'aikatan gwamnatin da basu yi allurar rigakafin Korona ba. An sanar da ranar da za hana ma'aikata shiga o
Sama da 'yan bindiga 50 sojojin Najeriya suka ragargaza har lahira sakamakon luguden wuta ta sama da ta kasa a karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna.
Kiristoci sun taya musulmai shagalin bikin Maulidin Annabi Muhammadu, SAW a jihar Kaduna a ranar Talata. Mabiyan addinan biyu sun taru ne a Ranchers Bees da ke
Jami’an tsaro sun bindiga yan bindiga 10 a Kwanan Bataru, wajen Fatika da ke karkashin karamar hukumar Giwa a jihar Kaduna. Sannan har maboyar yan bindigar ma b
Jami'an tsaron hadin guiwa sun tattaru inda suka yi arangama da 'yan ta'addan a Kwanan Bataru da ke wajen garin Fatika ta karamar hukumar Giwa, suka yi artabu.
Jihar Kaduna
Samu kari