Jihar Kaduna
Wasu tsagerun yan bindiga sun hallaka mutum bakwai yan gida ɗaya da kuma wasu daban har mutum 17 a wani sabon hari da suka kai yankunan jihar Kaduna da dare.
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun kai farmaki gidan wani jami'in dan sanda da ke aiki da rundunar IRT, ASP Aliyu Umar, a yankin Kofar Konau da ke Zaria, Kaduna.
Jam'iyyar APC reshen jihar Kaduna ta ce shugabancin ba na mashiririta kuma marasa aikin yi bane face wallafa a kafafen sada zumunta,a martanin ta ga Shehu Sani.
Wasu tsagerun yan bindiga sun sake kai mummunan hari kauyen Udawa dake kan hanyar Kaduna zuwa Birnin Gwari ranar Lahadi, sun kashe mutum daya sun sace wasu
Wani mummunan hari da 'yan bindiga suka sake kai wa a Kaduna yayi sanadiyar mutuwar mutane da dama, tare da sace wasu masu yawa yankin Kerewa a jihar Kaduna.
Tsohon sanatan jihar Kaduna, Shehu Sani ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar gwamna a jihar Kaduna. Ya ce zai kaca-kaca da jam'iyyar APC da 'yan takararta.
Jami’an ‘yan sanda sun kai samame sansanin ‘yan bindiga mallakar wani Isiya, gawurtaccen dan bindiga a dajin Sabon Birni da ke karamar Igabi ta jihar Kaduna.
Ministan Sufuri, Chibuike Rotimi Amaechi ya bayyana cewa nan da karshen sabuwar shekarar da muke shirin shiga za'a fara amfani da layin dogon Kano zuwa Kaduna.
Wasu 'yan bindiga sun kai mummunan farmaki a jihar Kaduna, inda suka sace wasu mata a wani yankin jihar Kaduna. Wani jagoran matasa a garin, Jamil Kerawa ya
Jihar Kaduna
Samu kari