Jihar Kaduna
Iyalan fasinjojin da aka yi garkuwa dasu a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna sun bukaci gwamnatin tarayya da ta taimaka wajen ganin an saki wadanda aka yi garkuwa.
Hedkwatar tsaro,a ranar Laraba ta ce rundunar Operation Safe Haven tare da hadin guiwar mafarauta, sun sheke 'yan ta'adda da masu garkuwa da mutane a Kd da Jos.
'Dan majalisar wakilai daga jam'iyyar PDP mai wakiltar mazabar Birnin Gwari a jihar Kaduna, Shehu Abubakar ya bayyana cewa 'yan ta'addan Ansaru sun dade a nan.
Jami'an rudunuar yan sa'akai JTF biyu sun rasa rayuwarsu a wani sabon hari da yan fashin daji suka kai kauyen Sabon Gero a karamar hukumar Chikun, jihar Kaduna.
'Yan ta'addan da suka sace fasinjojin jrigin kasan Abuja zuwa Kaduna a ranar 28 ga watan Maris sun harba daya daga cikin fasinjojin da suka yi garkuwa da su.
Gwamnatin Jihar Kaduna, a jiya ta yi martani kan korar malaman frimare guda 2,257 daga jihar, The Nation ta rahoto. Gwamnatin Jihar, a cikin makonni da suka gab
An yi garkuwa da wani sabon jami’in ‘yan sanda (DPO) da aka tura zuwa Birnin Gwari a Jihar Kaduna, daidai lokacin da yake hanyar kama aikinsa daga inda aka tura
'Yan ta'addan kungiyar Ansaru sun haramta duk wasu lamurran siyasa a yankuna masu tarin yawa na gabashin Birnin Gwari tare da aurar da kananan yara matan yanki.
Wasu tsagerun yan bindiga sun kashe babban malamin darikar Katolika na kwalejin fasaha ta jihar Kaduna, Rev. Fr. Vitus Borogo a ranar Asabar, 25 ga watan Yuni.
Jihar Kaduna
Samu kari