Jihar Kaduna
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna tace ta damke wasu mutum uku a Maraban Jos da Rigachikun a Igabi ta jihar kan zarginsu da kai wa 'yan bindiga bayanan sirri.
Dan takarar gwamna na jam'iyyar NNPP a babban zaben 2023 na jihar Kaduna, Sanata Suleiman Othman Hunkuyi, ya gabatar da Dr Sani Mazawaje a matsayin abokin taka
Hadakar kungiyoyin matasa a jam'iyyar NNPP Jihar Kaduna sun yi kira ga shugabannin jam'iyyar na kasa su canja dan takarar gwamnan jihar, Sanata Suleiman Hunkuyi
Dakarun rundunar sojoji na 1 Division sun yi nasarar halaka dan bindiga guda daya tare da kama wasu uku da ake zargi a ranar Litinin. Mai magana da yawun rundu
Rashin tsaro a Najeriya ya dauka fuskar ban tsoro ta yadda sama da kananan hukumomi 40 a sassan kasar nan ke karkasin ikon 'yan bindiga, 'yan ta'adda da miyagu.
Tsohon manajan daraktan jaridar New Nigerian, Malam Tukur Othman, ya riga mu gidan gaskiya.Ya rasu a asibitin Garkuwa na Kaduna a sa'o'in farko na ranar Juma'a.
Wata alkalin kotun shari'a a Kaduna, malam Salisu Ababakar-Tureta, a ranar Laraba ya amince zai bada tallafin N100,000 don biya wa wani Salisu Salele sadaki ya
Wani dan kasuwa, Ismaila Ibrahim, a ranar Talata, ya yi karar wata Zainab Muhammad, surukarsa a kotun shari'a da ke Rigasa Kaduna, saboda kin yarda matarsa ta k
Festus Keyamo, karamin ministan kwadago da aikin yi, yace zai iya tuka mota tun daga Abuja har Kaduna ba tare da masu tsaron lafiyarsa ba. Yace ana yi, zai iya.
Jihar Kaduna
Samu kari