Jihar Kaduna
Jami'an tsaro a jihar Kaduna a ranar Alhamis sun kai samame maboyar 'dan bindiga Lawan Kwalba a karamar hukumar Chiku inda suka samo kayayyakin hada bama-bamai.
Gwamnatin jihar Kaduna tace jami'an tsaro sun ceto wata mai jego, jaririnta da wasu mutum biyu a wuraren Ungwan Namama, a kan babban hanyar Zaria zuwa Kano.
Mambobin al’ummar yankin sun samu labarin haka ne bayan da sojojin ‘Operation Safe Haven’ suka cafke ‘yan bindigar a gidan Bilikisu, rahoton jaridar PM News.
Dakarun 'Operation Forest Sanity' a ranar Talata sun kai samame sansanin yan bindiga da ke garuruwan Kuriga da Maina a karamar hukumar Chikun inda suka ceto mut
Mambobin Kungiyar ma'aikatan wutar lantarki sun fada yajin a hedkwatar su ta Kamfanin Rarrabe Wutar Lantarki na Kaduna, bisa ga umarnin shugabannin kungiyar.
Fitaccen ɗan jaridar nan da a farko ya shiga tsakanin gwamnati da yan ta'adda ya ce har yanzun akwai ragowar fasinjojin jirgin ƙasa da ke tsare a jeji hannunsu
Dakarun sojojin Operation Sanity sun kara kashe wasu yan bidiga a wata arrangama da sukayi a dajin gulbe dake karamar hukumar Chikun na jihar Kaduna rahoton.
Sanatocin Kaduna sun yi magana a kan jita-jitar radawa Kaduna suna. Sanata Uba Sani yace labarin da ke zagaye gari na canzawa jihar Kaduna suna ba gaskiya ba ne
Shekaru uku bayan Shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan dokar albashi mafi karanci, malaman frimare da sakandare na jihohi 15 da birnin tarayya Abuja ka
Jihar Kaduna
Samu kari