Jihar Kaduna
Kwamishinan 'yan sandan jihar Kaduna ya bayyana irin namijin aikin da 'yans anda suka yi a jihar a cikin shekarar 2022. Ya fadi 'yan bindigan da aka kashe.
A wani labari mai tada hankali, an kama wani basarake a Zaria bisa zargin ya yi lalata da wani yaro karami wanda bai wuce shekaru 14 ba. An fadi yadda abin.
Alhaji Sa'ad Abubakar ya ce tun a lokacin da suke makaranta sun hango kaifin tunani irin na Nasiru El-Rufai wanda wannan yasa suke masa lakabi da babban mutum.
Matasa da malamai Musulmai suna garzaya coci a ranar Kirsimetin shekarar nan inda suka taya Kirista murnar ranar tare da kai musu kyautuka don yaukaka alaka.
Rundunar 'yann sandas a karamar hukumar Zariab ta jihar Kaduna sun damke wani gagarumin dillalin makamai mai suna Bilyaminu Saidu dauke da miyagun makamai.
Kakakin rundunar yan sandan Kaduna, Muhammad Jalige, ya bayyana cewa jami'ansu sun kama wani kasurgumin dan fashi inda suka kwato bindigogin AK47 guda hudu
Rsagerun 'yan bindiga sun sake kai mummunan hari kan wasu al'ummomin jihar Kaduna jim kadan bayan da suka hallaka jama'a da dama a wani yankin jihar Kaduna.
Gwamnan Kaduna, Nasiru El-Rufa'i ya gabatar da sandan sarauta ga sabon sarkin Jere, Alh Abdullahi Daniya a wani biki da aka yi a ranar 23 ga watan Disambar 2022
Jami’an hukumar EFCC sun kai samame gidajen mai a garin Kaduna inda suka dinga tirsasa siyar da duk lita daya N185 tare da hana siyar da man fetur din a jarka.
Jihar Kaduna
Samu kari