Jirgin Sama
Kamfanin jiragen sama na Daulara Larabawa, UAE, Emirates, ya ce zai cigaba da safarar fasinjoji tsakanin Dubai da Najeriya daga ranar 5 ga watan Disamban 2021.
Shugaba Muhammadu Buhari ya dira birnin Dubai, haddadiyar daular Larabawa UAE da daren Laraba, 1 ga Disamba, 2021 domin halartan taron baja kolin EXPO 2020.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa, a halin da ake ciki an kammala shiri don fara aikin jirgin kasuwancin Najeriya na Nigeria Air nan da watan Afrilun 2022.
Aniekan Inuk Effiong mai kula da sarrafa jiragen sama ne da ke aiki da filin sauka da tashin jiragen sama na Murtala Muhammed da ke Legas. Ya fadi inda ya mutu.
NAF ta tura jirage masu saukar ungulu domin fara aikin sintiri da rakiya ga jiragen kasa masu jigila daga Kaduna zuwa Abuja. A halin yanzu za a fara ganin jirag
Abuja - Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya dira a birnin tarayya Abuja da yammacin Juma'a, 29 ga Oktoba, bayan tafiyar kwana biyar da yayi Kasar Saudiyya.
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da isowar sabbin jiragen yaƙin Super Tucano guda 12 da ta siya daga ƙasar Amurka, kuma tuni an tura su wurin yaƙi da yan ta'adda.
Sanata Dino Melaye a cikin ranakun karshen makon da ya gabata ya bayyana a jirgin tsohon gwamnan jihar Abia kuma Sanata mai ci a yanzu, Sanata Orji Uzor Kalu.
Abuja - Shugaban kasa Muhammadu Buhari da mataimakinsa, FarfesaYemi Osinbajo, zasu kashe N3.2 billion wajen tafiye-tafiye kadai a shekarar 2022 da muke dunfara.
Jirgin Sama
Samu kari