Jihar Kano
Hukumar yan sandan kasar nan reshen jihar Kano ta samu nasarar kama wani ɓarawo yayin da yake kokarin yin sama da wani babur a banki dake kan hanyar France.
Tsohon Kwamishinan Ayyuka na jihar Kano, Injiniya Mua'azu Magaji ya shawarci Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano cewa ilimin addinin musulunci ya ke buk
Shugaban hukumar yawon bude ido na Kano, Yusuf Ibrahim Lajawa, ya ce ta'amuni da muggan kwayoyi da shaye-shaye yasa Gwamnatin jihar ta haramta shan tabar Shisha
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya tafi kasar Amurka domin hallartar wani taro na sati guda a Jami'ar Harvard na koyon dabarun shugabanci da mulki a
Kotun daukaka kara ta sa rabar 16 ga watan Disamban 2021 ta zama ranar sauraron kara don sanin matsaya daga hukunci da babbar kotun FCT wacce ta wofantar da gan
Sanata Ibrahim Shekarau, ya yi bayani dalla-dalla akan rikicin cikin jam’iyyar APC inda ya bayyana yadda ya kai watanni 8 yana son haduwa da Gwamna Ganduje.
Jam'iyyar APC mai mulkin kasar nan ta bayyana cewa har yanzun tana dakon kwafin takardar hukuncin da kotu ta yanke game da zaben shugabannin APC a jihar Kano.
Bayan nada Alaramma Ahmad Sulaiman da gwamna Abdullahi Umar Ganduje yayi a matsayin kwamishinan ilimi na biyu na jihar Kano, Malamin ya shiga ofishinsa a yau.
FCT, Abuja - Tsohon Gwamnan jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau; Sanata Barau Jibrin da wasu mambobin majalisar wakilan tarayya sun kai kai wajen Sifeto Janar.
Jihar Kano
Samu kari