Jihar Kano
Jami'an hukumar kula da filaye na jihar Kano sun sake rufe ofishin babban lauya, Nureini Jimoh, SAN, wanda ya wakilci bangaren Shekarau ya kuma yi nasara kan ba
Tsohon gwamnan Kano kuma tsohon sanatan Kano ta tsakiya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa rikicin APC a kano bai zo masa da mamaki ba, daman a rina.
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta garkame ginin ofishin Barista Nuraini Jimoh saboda rashin biyan haraji.Ta ce ginin mallakin Isyaka Rabiu & Sons ne ba na lauya ba.
Rundunar yan sandan kasar nan reshen jihar Kano, ta bayyana cewa jami'ai sun samu nasarar damke mutum 13 daga cikin yan daban da suka kai hari ofishin APC.
Labarin dake shigowa yanzun daga jihar Kano ya bayyana cewa wasu gungun yan daba da ba'a san ko suwaye ba sun farfasa ofishin jam'iyyar APC na tsagin Shekarau.
A taron majalisar zartarwa na gwamnatin jihar Kano ranar Laraba, gwamnatin jihar Kano ta sanar da hana sufurin jiragen ruwa a yankin karamar hukumar Bagwai.
Kotu tace kora da tsare tsohon Sarkin da aka yi bayan an cire masa rawani ya saba doka. Kwamishinan shari’a yace za su daukaka kara, ba su yarda da hukuncin ba.
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa akalla mutum 35,000 ke jinyar cutar Kanjamau a jihar yanzu haka. Kwamishanan lafiyan jihar, Dr. Aminu Tsanyawa, ya bayyana.
Jami'an ma'aikatar filaye tare da yan sanda sun rufe ofishin Lauya Nureini Jimoh, SAN, da ke 16c Murtala Mohammed Wy a Kano, Daily Nigerian ta ruwaito. Mr Jimoh
Jihar Kano
Samu kari