Jihar Kano
Wata kotun shari'a da ke zama a karamar hukumar Fagge ta jihar Kano ta aike matashi mai shekaru 25 mai suna Ibrahim Shehu kan mallakar sunki 39 na tabar wiwi.
Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya yi wata ganawar sirri tare da takwaransa na Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usman, a ranar Lahadi, 27 ga Fabrairu.
Gwamna Abdullahi Ganduje na Jihar Kano ya gargadi makiyaya su guji aikata laifuka ko kuma su fuskanci hukuncin kisa ko daurin rai da rai, rahon Daily Trust. Gwa
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta tabbatar da daurin tsohon dan majalisa, Faruk Lawan bisa kama shi da laifin amsar rashawar $500,000 lokacin cire tallafin man
Hukumar bunkasa noma ta kiwo ta gwamnatin tarayya, NALDA zata bai wa tubabbun ‘yan shaye-shaye 500 tallafin dabbobin kiwo don su tsaya da kafafun su, Vanguard t
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta samu nasarar kwace kwalayen tramadol, dauri-dauri na tabar wiwi da sauran kayan maye cikin shekara daya a jihar, The Sun ruwa
Kano - Bayan kimanin shekara guda tsare hannu hukumar DSS a Abuja, an baiwa yan kasuwan canjina jihar Kano 45 da akewa zargin ta'addanci daman ganin iyalansu.
Wani matashin maigadi wanda har yanzu ba a san sunansa ba, ya na hannun hukumar 'yan sanda ta jihar Kano kan zarginsa da ake yi da yaga Qur'ani tare da take sa.
Gwamnan jihar Kani, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana bukatar 'yan siyasar APC su hada kai su kawo ci gaba a jihar Kano. Ya fadi dalilin neman wannan hada kai.
Jihar Kano
Samu kari