Jihar Kano
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya umarci masu neman yin takara a zaben 2023 da ke gwamnatinsa, da su ajiye mukamansu. Ya basu zuwa ranar Litinin.
Wata yarinya mai shekaru 14 yar Kano, Fatima Sakibu, ta lashe lambobin yabo uku a taron karrama masu sana'ar hannu na gine-gine da bajekolin basira da aka yi a
Fasinjojin sun makale a sashin cikin gida na filin jirgin saman Murtala Muhammed da ke Legas, bayan da jirgin Max Air ya gaza tashi, kamar yadda aka tsara.
Malamain addinin Musulunci masu wa'azi guda shida sun rasa rayukansu a jihar Kano ranar Laraba sakamakon mumunan hadarin mota yayin dawowa daga wajen da'awa.
Allah ya yi wa tsohon sakataren kungiyar wasan kwallon kafa ta Kano Pillars, Alhaji Auwalu Musa Zakirai rasuwa yana da shekaru 70 da haihuwa a jiya, Daily Trust
Gwamna Ganduje na jihar Kano ya yi sabbin nade-nade a ma'aikatar gwamnati, inda ya nada sabbin sakatarorin dindindin da shugaban ma'aikatan gwamnati a Kano.
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta hana yin wasan ‘Tashe’, al’adar da aka saba yi duk shekara da watan Ramadan bayan kwanaki 10 na farkon watan, Daily Nigerian
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta haramta "Tashe", wani wasan barkwanci da ake yi duk shekara bayan kwanaki goma na farkon watan Ramadana mai alfarma a ke.
Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya NAN ya ruwaito cewa daurin kankara daya yana kai farashin N150 zuwa sama, ya danganta da girmansa da wurin da ake sayar d
Jihar Kano
Samu kari