Jihar Kano
Wata Babbar Kotun Jihar Kano ta ba da umarnin kama tsohon Antoni-Janar kuma Kwamishinan Shari'a a mulkin Abdullahi Ganduje mai suna Barista M. A. Lawal.
Gwamna Abba Yusuf ya naɗa Ibrahim Adamu Kwamishinan Raya Gidaje na Kano, yana mai buƙatar ya tunkari matsalar gidaje, musamman ga ma’aikatan gwamnati.
Gwamnatin Kano ta bukaci ma’aikatan jihar da su tantance albashinsu na Maris, kafin ta fara biya, tana mai cewa za a biya kafin Sallah don su samu walwala.
Gwamnonin jihohin kasar nan sun fara neman a lallaba shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu a kan ya taka burki kan shirin biyan kananan hukumomi kudinsu kai tsaye.
Rahotanni sun bayyana cewa hukumar EFCC reshen jihar Kano ta cafke shahararriyar jarumar TikTok ta Arewa, watau Murja Ibrahim Kunya kan wulakanta Naira.
Gwamnatin jihar Kano ta karbi bakuncin manyan malamai domin buda baki a ranar Asabar 15 ga watan Maris, 2025 inda Abba Kabir ya sha alwashin gyara masallatan Juma'a.
Aminu Babba Ɗan'agundi ya yi barazanar sake maka Muhammadu Sanusi II a gabam kotu idan har ya ci gaba da bayyana kansa a matsayin sarkin masarautar Kano.
Adamu Ibrahim Malumfashi wanda Farfesa ne a ilmin Hausa ya yabawa gwamnonin jihohin Arewa. Wadannan gwamnoni sun sa an rufe makarantu domin a ji dadin azumi.
Bayan umarnin kotu kan rigimar sarauta da ake yi a Kano, Alhaji Aminu Babba Dan’agundi ya bukaci gwamnati da hukumomi su girmama umarnin kotun daukaka kara.
Jihar Kano
Samu kari