Jihar Jigawa
A ranar Juma’a hukumar kiyaye hadurran titina reshen Jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar mutane 9 sakamakon hadarin motan da ya auku a karamar hukumar Ringim. S
Hukumar Hisbah ta Jihar Jigawa ta samu nasarar kama mutane 99 a karamar hukumar Kazaure da Dutse da ke cikin jihar bisa zargin su da aikata masha’a, Nigerian Tr
Gwamna Badaru na jihar Jigawa ya bayyana yadda gwamnatocin baya suka bar ayyuka barkate ga shugaban kasa Muhammadu Buhari kafin su sauka su bashi mulki a 2015.
Malam Ibrahim Dahiru, Kwamandan Hisbah a jihar ne ya bayyana haka ga Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya a Dutse ranar Talata. An kama su a gidan magajiya.
Jami'an tsaro sun kame wani mutum da ake zargin mai garkuwa da mutane. An ce an kama shi bayan da aka zargi ya saci wata matar aure a wani yankin jihar Jigawa.
Direbobin manyan mota syi zanga-zangar ne a kan ci gaba da rufe sananniyar gadar Gwaram da ta hade iyakar Jigawa da jihohin da ke arewa maso gabashin kasar.
Wani mutumi ɗan kimanin shekara 40 a duniya, Hannafi Yakubu. ya shiga hannu bisa zargin sanadin mutuwar diyarsa a karamar hukumar Babura, jihar Jigawan Najeriya
Birnin Dutse - Gwamnatin Jihar Jigawa ta bayyana cewa komai ya kankama don fara biyan mata masu juna biyu sama da mutum 5000 kudi dubu biyar-biyar a wata..
Kungiyar tsoffin shugabannin kananan hukumomi na jam’iyyar PDP a jihar Jigawa na zawarcin dan tsohon gwamnan jihar, Mustapha Lamido, don ya fito takarar gwamna.
Jihar Jigawa
Samu kari