Jihar Jigawa
Hukumar Hisbah ta Jihar Jigawa, ta ce ta kwace kwallaben giya guda 1,906 daban-daban a samame daban-daban da ta kai a jihar a shekarar 2021, The Punch ta ruwait
Hukumar yan sanda reshen jihar Jigawa dake arewa maso yammacin Najeriya, ta ce yan bindiga sun kashe yan sanda biyu, kuma sum sace wani sanannen mutumi a Kwalam
Wani mutumi da aka kama da laifin kisan dan shekara shida ya samu yanci bayan kotu ta gani cewa yana da tabin hankali. Mai magana da yawun ma'aikatar shari'ar j
Yan sanda a Jihar Jigawa sun gano gawar wani yaro dan shekara uku, mai suna, Aminu Bukar, wanda ya bace a ranar 14 ga watan Janairu a karamar hukumar Guri na ji
Gwamnan jihar Jigawa, Mohammed Badaru Abubakar, ya bayyana cewa Gwamnonin Najeriya yanzu sun rage almubazzarancin da suke a baya da bannatar da kudaden gwamnati
Hukumar Hisbah ta Jihar Jigawa ta ce ta sulhunta ma'aurata 3,579 a shekarar 2021, a cewar kwamandan hukumar, Malam Ibrahim Dahiru, The Nation ta ruwaito. Dahiru
Shugaban jam'iyyar APC mai mulkin ƙasar nan reshen jihar Jigawa, Sani Gumel, ya sanar da cewa sun kammala dukkan wasu manyan shirye-shirye na tarban mutum 4,000
Gwamnatin jihar Jigawa ta amince da hukuncin kisan kai a kan masu lalata da kananan yara yan kasa da shekaru goma kamar yadda kwamishinan shari'a ya bayyana.
An cigaba da shari'ar tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sanata Ibrahim Saminu Turakia babbar kotun tarayya da ke Dutse a jihar Jigawa, bayan shekaru goma sha hudu.
Jihar Jigawa
Samu kari