Jihar Jigawa
Yan bindiga a ranar Talata sun kashe jami'in hukumar shige da fice, NIS, guda daya sun kuma raunata wasu mutane biyu a karamar hukumar Maigatari a Jihar Jigawa.
Jihar Jigawa - Yan uwan wani mutum da ake zargin an kashe shi a karamar hukumar Ringim ta jihar Jigawa a ranar Larabar da ta gabata, sun yi zanga-zangar da.
A cikin wannan makon ne diyar tsohon gwamnan jihar Jigawa, Surayya Sule Lamido za ta shiga daga ciki. Za a ta auri kyakkyawan saurayinta Yazid Shehu Fulani.
Kwamishinan kasuwanci da masana'antu na jihar Jigawa, Honarabul Salisu Zakari, mai sarautar cigarin Hadejia, ya riga gidan gaskiya yana da shekaru 60 a duniya.
Surayya Sule Lamido, diyar tsohon gwamnan jihar Katsina, Sule Lamido, zata amarce da rabin ranta, Yazid Shehu Fulani. Yazid Shehu Fulani shi ne Turakin Zamfara.
Jihar Kano - Kamfanin Raba Wutar Lantarki na Kano (KEDCO) ta ce zats dauke wutan lantarki na tsawon awanni takwas 8 a jihohin dake karshinta wanda ya hadaj.
Dan majalisa, Hon Muhammad Gudaji Kazaure, ya bayyana cewa ya sauya sheka daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) zuwa African Democratic Congress (ADC).
Za a ji cewa jiya tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya yi wata hira ta musamman da BBC Hausa, inda ya tabo wasu batutuwa da suka shafi siyasar kasa.
Hotunan Muhammad Badaru, 'dan gwamnan jihar Jigawa yayin da ya kammala digirinsa a jami'ar London sun yadu. 'Yan uwansa sun garzaya har London taya shi murna.
Jihar Jigawa
Samu kari