Jihar Jigawa
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya yi hasashen juyin mulki a zaben fidda dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress.
Tun da Muhammadu Buhari na goyon bayan mulki ya koma Kudu, Gwamnan Jigawa ya janye takara musamman tun gmanin anyan Arewa duk sun yi ittifaki a kan abu daya.
Muhammad Gudaji Kazaure ya sha kashi a zaben tsaida ‘dan takarar Majalisar Tarayya a APC. Gudaji Kazaure ya rubuta korafi kan rasa takara, yana kira ga masoya.
Muhammad Kazaure, fitaccen dan majalisar nan mai wakiltar mazabar Kazaure/Roni/Gwiwa da Yankwashi a Jihar Jigawa na majalisar tarayya bai samu tikitin tsayawa t
Tsohon Gwamnan PDP ya karyata El-Rufai a kan maganar sauya-sheka zuwa APC. Sule Lamido bai da labarin haduwa da Nasir El-Rufai ko tunanin ficewa daga PDP a 2014
Hon. Farouk Adamu Aliyu ya fito takarar gwamna a jihar Jigawa. Tsohon ‘dan majalisar ya yi kira ga Gwamna Badaru Abubakar ya yi adalci wajen tsaida ‘dan takara.
Gwamnan jihar Jigawa, Muhammadu Badari, ya ce da shi da Amaechi uban su ɗaya a siyasa kuma ba zai iya fafatawa da shi a zaɓen fitar da ɗan takara ba a APC.
A ranar Litinin ne tsohon gwamnan jihar Jigawa, Saminu Turaki, ya koma jam’iyyar PDP inda ya kawo karshen zamansa a jam’iyyar APC mai mulkin kasar nan a yanzu.
Farfesa Yemi Osinbajo ya kai ziyara zuwa Jigawa saboda shirin 2023, amma Osinbajo bai samu damar haduwa da Gwamna Muhammad Badaru Abubakar da Mataimakinsa ba.
Jihar Jigawa
Samu kari