Jihar Jigawa
Shahararren Gwamna a Arewa ya karyata zargin cin dunduniyar zababben Gwamnan da ya ci zabe. Mai girma Gwamna mai shirin barin-mulki ya tona masu hada rikici.
Gwamnan jihar Jigawa ya sa an kwamushe shugaban jam'iyyar APC a jihar bayan da ya zarge shi da sukarsa bisa wasu ayyuka da ya bayar a jihar yana dab da sauka.
Rahotanni sun tabbatar da tashin wani abu da ake kyautata zaton bam ne a jihar Jigawa. Lamarin ya auku ne cikin babban birnin jihar wato Dutse a ranar Talata.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa siyasar Najeriya tana kara samun cigaba kuma za a iya ganin hakan ta yadda gwamnoni da dama suka fadi zaben sanata.
Wata babban kotun Jigawa da ke zamanta a karamar hukumar Kaugama ta yanke hukuncin rataya kan wasu mutane uku bayan samunsu da laifin salwantar da rayyuka.
Daliban likitanci da gwamnatin jihar Jigawa ta tura kasar Sin karatu sun dawo gida Najeriya, 32 daga cikinsu sun kammala karatu kuma Gwamna Badaru ya basu aiki.
Abubakar Yalleman, dan majalisa mai wakiltar Mallammadori/Kaugama da ke Jihar Jigawa ya shiga jerin masu neman gaje kujerar Femi Gbajabiamila, kakakin NASS.
Zababben gwamnan Jihar Jigawa, Umar Namadi, ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta rage talauci a jihar zuwa kashe 50 ko 60 a cikin shekaru hudu na farkon mulkinsa
Gwamnatin Jihar Jigawa, ta ragewa ma'aikatan gwamnati awannin aiki da awa biyu a tsawon kwanakin watan ramadan. Shugaban ma'aikatan jihar Hussaini Kila ne sanar
Jihar Jigawa
Samu kari