Jihar Jigawa
Jirgin alhazan Jigawa ya tsallake rijiya da baya inda ya yi saukar gaggawa a filin jirgin sama na Mallam Aminu Kano bayan injin dinsa ya samu matsala a sama.
Gwamnan jihar Jigawa, Mallam Umar Namadi ya bukaci mutane su rinka kiranshi da Mallam Namadi ba ‘Mai Girma Gwamna’ ba kamar yadda ake kiran sauran gwamnoni.
Shahararren Gwamna a Arewa ya karyata zargin cin dunduniyar zababben Gwamnan da ya ci zabe. Mai girma Gwamna mai shirin barin-mulki ya tona masu hada rikici.
Gwamnan jihar Jigawa ya sa an kwamushe shugaban jam'iyyar APC a jihar bayan da ya zarge shi da sukarsa bisa wasu ayyuka da ya bayar a jihar yana dab da sauka.
Rahotanni sun tabbatar da tashin wani abu da ake kyautata zaton bam ne a jihar Jigawa. Lamarin ya auku ne cikin babban birnin jihar wato Dutse a ranar Talata.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa siyasar Najeriya tana kara samun cigaba kuma za a iya ganin hakan ta yadda gwamnoni da dama suka fadi zaben sanata.
Wata babban kotun Jigawa da ke zamanta a karamar hukumar Kaugama ta yanke hukuncin rataya kan wasu mutane uku bayan samunsu da laifin salwantar da rayyuka.
Daliban likitanci da gwamnatin jihar Jigawa ta tura kasar Sin karatu sun dawo gida Najeriya, 32 daga cikinsu sun kammala karatu kuma Gwamna Badaru ya basu aiki.
Abubakar Yalleman, dan majalisa mai wakiltar Mallammadori/Kaugama da ke Jihar Jigawa ya shiga jerin masu neman gaje kujerar Femi Gbajabiamila, kakakin NASS.
Jihar Jigawa
Samu kari