Jihar Jigawa
Gwamna jihar Jigawa, Umar Namadi ya dakatar da kwamishinan kasuwanci, Alhaji Aminu Kanta kan zargin karkatar da kayan tallafin Ramadan da ake rabawa a jihar.
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa da ke Arewacin Najeriya ya ba maniyyatan jiharsa N1m bayan hukumar alhazai ta kara N1.9m a kowace kujera hajjjn bana.
Kamar yadda kididdiga ta nuna, jihohin Katsina, Sokoto, Kano, Jigawa, Kebbi, Neja da Yobe sun fitar da sama da N28.3b domin ciyar da al'ummarsu abinci a Ramadan.
Gwamnan jihar Jigawa Umar Namadi bayyana kudurinsa na ware N2.8bn domin ciyar da talakawa da marasa galihu jihar na tsawon kwanakin watan Ramadan
A tsawon lokacin watan Ramadan, ma’aikatan gwamnati a jihar Zamfara za su je ofis da karfe 9 na safe kuma su tashi da karfe 3 na rana tsakanin Litinin da Alhamis.
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya ce gwamnatinsa za ta ɗauki nauyin ciyar da mutane 171, 900 a kowace ranar har karshen watan azumin Ramadan.
Wasu mahara da ake zargin ƴan fashi da makamai ne sun halaka mutum 3 a yankin ƙaramar hukumar Birnin Kudu ta jihar Jigawa ranar Talata da daddare.
Majalisar jihar Jigawa ta tsige wasu daga cikin manyan masu mukamai a Majalisar da kuma ciyamomi guda hudu a jihar kan zargin hadin baki da cin amana.
Gwamnan jihar Jigawa Umar Namadi ya amince da biyan ma'aikatan gwamnatin jihar karin albashin naira dubu 30 har na tsawon watanni uku don saukaka masu.
Jihar Jigawa
Samu kari