Isra'ila
Kasar Isra'ila ta yi barazanar datse wutar lantarki da ruwa da kuma Fetur zuwa Gaza idan ba su sake musu 'yan uwa ba da ke hannunsu yayin da ake ci gaba da rikici.
Shugaban cocin RCCG a Najeriya, Fasto Enoch Adeboye ya bayyana cewa su na tare da kasar Isra'ila yayin da ake ci gaba da gwabza mummunan fada a yankin.
Kungiyar Kiristocin Najeriya, CAN ta ba da shawarar koma wa kan teburin sulhu yayin da rikici ke kara ta'azzara tsakanin kasashen Isra'ila da Falasdinu.
Isra'ila ta yi alkawarin kare 'yan Najeriya da ke kasar yayin da ake ci gaba da gwabza yaki tsakanin kungiyar Hamas ta Falasdinawa da kuma kasar.
Ministan tsaron Israila ya ce za a toshe zirin Gaza gaba daya tun da akaa rasa rayuka sama da 700, an raunata mutum 2100 a Israila daga Asabar zuwa yanzu.
Rahoton da muke samu ya bayyana yadda Firayiministan Birtaniya ya bayyana matsayarsa game da abin da gwamnatinsu ke shirin yi na tallafawa Isra'ila.
Dakarun Hamas za su famu da fushin jami'an sojin Isra'ila yayin da firayinministan kasar ya bayyana abin da zai yiwa dakarun bayan kai farmaki cikin kasarsa.
Kasar Isra'ila ta kashe Falasdinawa 198 a wani harin ramuwar gayya bayan kungiyar Hamas ta kai musu harin makaman roka wanda ya yi ajalin mutane da dama.
Kungiyar Kare Hakkin Musulmai, MURIC ya tura gargadi ga ministan Abuja Nyesom Wike kan shirin alaka da Isra'ila kan matsalar tsaro a birnin Tarayya, Abuja.
Isra'ila
Samu kari