Isra'ila
Kotu a Isra'ila ta haramtawa Yahudawa ibada a Kudus saboda wasu dalilai na rikici da suka gindayo tsakanin Musulmai da Yahudawa a harabar masallacin na Kudus.
Bayan da mai ra'ayin rikau ya lashe zaben kasar Iran, kasar Isra'ila ta tsorata tare da bayyana matakin da ya kamata kasashen duniya su dauka kan wannan lamari.
Karshen mulkin firaministan Isra'ila ya rasa mulkinsa bayan shafe shekaru 12 yana mulki. Shugaban kasar Amurka ya taya sabo da aka zaba a matsayin firmanista.
Ofishin Farai Ministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, a ranar Alhamis ta sanar da tsagaita wuta domin kawo karshen rikicin da ta kwashe kwanaki 11 tana yi da kun
Rundunar sojojin kasar Isra'ila, a safiyar ranar Litinin ta ce yan kungiyar Hamas da sauran kungiyoyin Falasdinawa sun harba roka 3,150 daga Zirin Gaza zuwa Isr
Kasar Saudiyya ta yi magana game da halin da Falasdinawa ke ciki na yaki tsakaninsu da Isra'ila. Saudiyya ta ce ya kamata jami'an diflomasiyya su tinkari isra'i
Isra'ila ta harba roka kan gidan jagoran Hamas inda ta ruguje gidan jagoran kaca-kaca. An bayyana cewa, harin ya hallaka mutane da ba a tantance adadinsu ba.
A wani hari da Isra'ila ta kai yankin Gaza, yayi sanadiyyar mutuwar wata mata da 'ya'yanta. An ceto jaririn matar cikin wani katafaren gini da ya ruguje akansu.
Dubban mutane sun hallara a bakin ofishin jakadancin Isra'ila don nuna kin jinin muzgunawa Falasdinawa da ake yi a Gaza. Sun fito su sama da 150,000 a kan titun
Isra'ila
Samu kari