Kungiyar Shi'a
Ministan harkokin wajen Italiya Antonio Tajani ya yi magana da takwaransa na Iran Abbas Araghchi inda suka tattauna kan rikicin da ya shafi mashigar Hormuz.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya sauke wasu manyan jami’an gwamnatinsa yayin da wasu suka yi murabus tun bayan fara yakin Amurka da Isra’ila da Iran.
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta zargi Amurka da karya kan kudin yakin da aka kashe, tana cewa gwamnatin Trump ta boye hakikanin asarar da ta kai dala biliyan 100.
Jagoran addini a Iran, Ayatollah Mojtaba Khamenei ya ce Iran ba za ta mika shirinta na nukiliya da makamai masu linzami ba, duk da matsin lambar Amurka.
Ministan tsaro a Amurka, Pete Hegseth ya buƙaci kasar Iran ta yi watsi da shirin mallakar makamin nukiliyar kasar cikin hanyar da za a iya tabbatarwa.
Isra’ila ta zargi Iran da amfani da ofishin jakadancinta a Landan wajen daukar mutane don ayyukan ta’addanci, tana cewa kariyar diflomasiyya ba za ta boye barna ba.
Rahotanni sun nuna cewa Iran ta shiga tarihin duniya bayan katse intanet na kwanaki 57 ba tare da tsayawa ba, abin da aka bayyana a matsayin mafi tsawo.
Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya bayyana cewa ya warke daga cutar daji bayan an gano ta a farkon mataki kuma aka yi masa magani cikin nasara.
Yayin da ake maganar sulhu da Iran, shugaban Amurka Donald Trump ya yi barazanar ci gaba da kai hare-hare kan Iran idan har ba a cimma yarjejeniyar zaman lafiya ba.
Kungiyar Shi'a
Samu kari