INEC

Majalisar Dattawa za ta binciki wani Gwamnan APC
Majalisar Dattawa za ta binciki wani Gwamnan APC
Labarai
daga  Muhammad Malumfashi

Kwanan nan mu ka samu labari cewa kwamitin kula da harkar zabe na INEC a Majalisar Dattawa za ta binciki Gwamnan Jihar Kogi Yahaya Bello game da zargin da ke kan sa na yin rajistar katin zabe har fiye da sau daya.