INEC
Dan takarar gwamnan jam'iyyar PDP a zaben Anambra ya amince da shan kaye, ya kuma taya dan takarar APGA da ya lashe zaben da aka kammala aka kuma sanar yau.
An kammala zaben gwamna a jihar Anambra, sabanin yadda APC tasha kaye, PDP ta fi APC shan mummunan kaye a zaben da dan takarar jam'iyyar APGA ya lashe jiya.
Bayan mutane sun fito sun kaɗa kuri'un su a zaben gwamnan Anambra da ya gudana yau a karamar hukumar Ihiala, zuwa yanzun sakamako ya fara fitowa daga runfunan z
Hukumar Zabe mai zaman kanta INEC ta ayyana dan takarar jam'iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA) Prof Charles Soludo a matsayin wanda ya yi nasara a zab
Jami'an tsaron Najeriya sun yi artabu da wasu tsagerun IPOB a yankin Ihiala da ake zaben gwamna a yau Talata a jihar Anambra. A halin yanzu abubuwa sun kwabe.
Wata mata ta haifi jaririnta jim kadan bayan ta kada kuri'a zaben gwamnan jihar Anambra. Rahoto ya ce ta sanya wa yaron suna Soludo, wanda yafi kowa yawan kuri'
Wasu jami'an wucin-ggadi na hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa da aka tura karamar hukumar Ihiala ta jihar Anambra sun kauracewa rumfunan zabensu kan tsaro.
A yau ne za a ci gaba da zaben gwamna na jihar Anambra, a halin yanzu, za mu tattaro muku abubuwan da ke faruwa kai tsaye daga jihar Anambra a kudancin Najeriya
Hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC ta bayyana zaben gwamnan jihar Anambra a matsayin wanda bai kammalu ba, Farfesa Florence Obi, baturiyar zaben jihar tace.
INEC
Samu kari