Jihar Imo
Yayin da lamarin tsaro ke ƙara taɓarɓarewa a sassan Najeriya,wasu gwamno i sun tashi haiƙan don tabbatar da sun kawar da matsalar baki ɗaya a jihohin su, mun ha
Gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo, ya ba ƴan bindigam da suka hana mutane zan lafiya a jiharsa wa'adin kwanaki goma su miƙa wuya ko su funkanci ruwan wuta.
Wasu tsagerun yan bindiga da ake zargin mambobin ƙungiyar IPOB ne su ta da fitacciyar kasuwa a yankin ƙaramar hukumar Aguata da ke jihar Imo ranar Litinin.
Takarar shugaban kasa ta Peter Obi ta samu gagarumin goyon bayan a jihar Imo, yayin da baki ɗaya mambobin APC da PDP a mazaɓar Imo ta arewa suka rushe zuwa LP
Wani abin fashewa/bam da aka rahoto cewa mambobin kungiyar IPOB/ESN ne suka birne ya fashe, ya kuma yi wa mambobin kungiyar biyu mummunan rauni, rahoton NAN.
Fusatattun matan aure a jihar Imo sun yi zanga-zanga a Owerri kan zargin cewa daliban jami’a mata na amfani da shigar nuna tsaraici wajen kwace masu mazajensu.
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, ya ce abaya hukumomin tsaro ne suka bukaci karin lojaci don kammala bincike kan mutanen da ake zargi da taimakawa yan bindiga
Wani abun fashewa ya kuma tashi a kusa da wani kamfanin Man Fetur a jihar Imo ranar Laraba, tuni aka tabbatar da mutuwar mutum biyu a karamar hukumar Oguta.
'Yan bindiga sun bude wuta kan wata motar banki da suka zaton kudi n a ciki daga Mbaise zuwa Owerri ranar Alhamis a karamar hukumar Mbaise da ke jihar Imo.
Jihar Imo
Samu kari