Jihar Imo
Oprah Chioma Uzodimma, diyar Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, ta auri rabin ranta, Henry Ohaeri. Sabuwar amaryar da angonta sun yi bikin gargajiyansu a Abuja.
A jiya ne wasu yan bindiga suka farmaki wurin rijistar zaɓe a jihar Imo, suka kashe ma'aikacin INEC nan take, wani bidiyo da ya bayyana ya nuna yadda aka yi.
Yan bindiga sun halaka wani jami'in Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta na Kasa, INEC, mai suna Mr Nwokorie Anthony a Jihar Imo. Daily Trust ta rahoto cewa an bindiga
Wasu yan bindiga da ba'a san ko su waye ba zuwa yanzun sun kai hari gidan kwamishinan Kwadugo na jihar Imo da safiyar Jumu'a, sun lalata gidan da abun fashewa.
Wasu tssgerun yan bindiga sun kaddamar da mummunan hari a wata hedkwatar yan sanda a karamar hukumar Obowa, sun jikkata yan sanda mutane kuma sun sun yi takansu
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da bukatar tura karin jami'an tsaro zuwa jihar Imo domin tabbatar da kawo karshen rashin tsaro a yankin na kudu maso ga
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, ya bayyana cewa APC ta kammala duk wasu shirye shirye na gudanar da babban taronta na ƙasa a ranar Asabar 26 ga watan Maris.
Tsoron hare-hare daga yan bindiga ya tursasa wasu makarantu a birnin Owerri, jihar Imo tsayar da harkoki tare da sallamar dalibansu domin su koma gidajensu.
Yan sanda biyu sun mutu yayin da yan bindiga suka kona caji ofis a Umuguma a karamar hukumar Owerri West ta Jihar Imo, Rahoton Daily Trust. Harin na zuwa ne awa
Jihar Imo
Samu kari