Jihar Imo
An shiga jimami a jihar Imo bayan wata budurwa ta yi ajalin saurayinta ɗan sanda har lahira. Budurwar dai ta bindige ɗan sandan ne har lahira da bindigarsa.
Babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa ta fara cike guraben da ta rasa a kwamitin gudanarwa na jihar Imo wata ɗaya bayan kammala zaben gwamnan da aka yi a Nuwamba.
Jam'iyya mai mulki ta APC ta shiga wata ganawar sirri da wasu gwamnoni da jiga-jigan jam'iyyar a Abuja. Sai dai ba a gano dalilin yin sganawar ba.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) reshen jihar Imo ta dakatar da shugabanta, Injiniya Charles Ugwu saboda zargin rashin biyayya da sauransu.
Kotun kolin Najeriya ta kawo karshen shari'a kan zaben gwamnan jihar Imo wanda aka yi tun shekarar 2019, ta ce ba ta da hurumin sauraron ƙarar gaba ɗaya.
Matashin mai suna Gabriel Nwachukwu Eze, ya kammala jami'ar da sakamako na matakin farko (First Class). Eze ya kammala karatun ne bayan shan wahala a rayuwa.
Wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da shahararren Fasto mai suna Kingsley Eze da abokinsa a kauyen Umuekebi da ke karamar hukumar Isiala Mbano a jihar Imo
Wasu 'yan bindiga sun harbe wani mai sarautar gargajiya a jihar Imo mai suna Eze Joe Ochulor da ke sarautar Otulu a karamar hukumar Ezinihite Mbaise a jihar Imo.
Wasu 'yan bindiga sun yi ajalin wani shugaban jam'iyyar PDP a yankin Ife/Akpodim/Chokoneze da ke karamar hukumar Ezinihitte Mbaise da ke jihar Imo.
Jihar Imo
Samu kari