Jihar Imo
Reno Omokri ya ce watakila kungiyar kwadago ta Najeriya NLC ta fara yajin aikin gama gari a fadin kasar ne saboda Joe Ajaero ya rasa jiharsa ta Imo a ranar Asabar.
Shugaban kasa Tinubu, taya murna ga tazarcen Gwamna Hope Uzodimma na Imo da Douye Diri na Bayelsa, da kuma zababben gwamnan jihar Kogi, Usman Ododo.
Tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya ta ya jam'iyyar All Progressives Congress (APC) murnar lashe zaɓen gwamna a jihohin Kogi da Imo na ranar Asabar.
Gwamnatin jihar Imo, ta bayyana dalilin da ya sanya jam'iyyun adawa na PDP, LP suka yi rashin nasara a zaɓen gwamnan jihar na ranar Asabar, 11 ga watan Nuwamba.
A halin yanzu an fara kidaya kuri'u a rumfunan zabe a sassa daban-daban na jihar Imo inda mutanen jihar za su zabi wanda zai jagorance su shekaru hudu nan gaba.
Yayin da aka sanar da Hope Uzodinma na jam'iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zabe, wata 'yar bautar kasa ta bace da na'urar tantancewa da kuma sakamakon zabe.
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma ya lashe dukkanin ƙananan hukumomi 27 a zaɓen gwamnan jihar Imo da aka gudanar a ranar Asabar, 11 ga watan Nuwamban 2023
Rahoton nan ya yi duba ga abubuwan da su ka taimakawa APC wajen nasara a zaben Imo. Za a ji yadda rashin hadin-kai da sauran dalilai su ka jawowa PDP abin kunya.
Gwamna Hope Uzodimma ya yi nasarar lashe zabe a karo na biyu bayan hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta ayyana shi a matsayin wanda ya lashe zabe a jihar Imo.
Jihar Imo
Samu kari