Ibadan
Sarauniyar ta karba kalmar shahada ne inda ta koma addinin Musulunci a wani wa'azin watan Ramadan da aka yi a ranar Litinin, 25 ga watan Afirilu a filin idi.
Wani dan gargajiya ya yi kira ga wadanda ke hango auren matan marigayi Alaafin da su dakata domin an killace su ne domin sabon sarki idan yana bukatar hakan.
Alaafin na Oyo, Oba Lamidi Adeyemi lll, ya riski magabatansa a daren Juma'a, wanda hakan ya kawo karshen shekaru 52 da ya yi a karagar mulkin masautar Oyo.
A cikin abun da bai wuce watanni biyar ba, al'umman jihar Oyo sun rasa wasu manyan sarakunansu guda uku da suka hada da Alaafin, Soun na Ogboso da Olubadan.
Wani mutum mai matsakaicin shekaru, Taofeek Gbolagade, a safiyar Talata, ya nadawa matarsa mai juna biyu,dukan kawo wuka saboda ta gaza dafa masa abincin sahur.
Diyar sarauta ta bakunci lahira yayin da wasu 'yan bindiga suka shiga har gida suka bindige ta. Har yanzu ba a gano wadanda suka yi mummunan aikin nan ba tukuna
Lauya ya bayyana halin da Sunday Igboho ke ciki bayan da aka gwada shi bayan sake shi da nufin a duba lafiyarsa. Lauya ya ce lafiyarsa lau, babu abin da ke damu
Oba Lamidi Olayiwola Adeyemi a ranar Lahadi, ya ce ya na da tabbacin cewa magabatan Yarabawa za su bai wa jigon APC, Bola Ahmed Tinubu nasarar shugabancin kasa.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya nada sabon sarkin gargajiya a jiharsa. Gwamnan ya nada wani tsohon sanata ne a jihar a matsayin Olubadan na jihar ta Oyo.
Ibadan
Samu kari