Ibadan
An gurfanar da wani mutun dan shekara 55, Sule Mosudi, a gaban alkalin kotun majistare na Iyaganku, Ibadan, kan zargin satar 'Plantain' da kudinsu ya kai N4000.
A kalla mutane bakwai ne suka jikkata bayan wani gini da ba a kammala ba mai hawa biyar ya rufta a safiyar ranar Alhamis, rahoton Nigerian Tribune. Ginin da ya
Alkali ya aika wani matashi mai shekaru 23 gidan maza bayan ya watsawa wata 'yar sanda kashi bayan an garkamesa a caji ofis sakamakon cin zarafin wata tsohuwa.
Sakataren watsa labari na gwamnan jihar Oyo, ya karyata abinda ya kira farfaganda wacce ta nuna cewa Seyi Makinde ya halarci gangamin masoyan Obi a Ibadan.
Wani magidanci Malamin Firamare, Afeez, ya maka matarsa a gaban Kotun Kostumare dake zama a Ibadan yana mai neman a datse auren su sabida rashin biyan bukata.
Wata matar aure ta garzaya Kotu tana rokon a raba aurenta sabods mai gidanta bai cancanci zama uba ba duk da sun kwashe shekaru 19 a tare da juna, da yaya uku
Jihar Oyo - Wata mata mai suna Asiata Oladejo, ta shaida wa kotun al’ada ta Mapo a garin Ibadan cewa ta raba aurenta a kan dalilin mijinta, Abidemi ya gudu ya.
Wani malamin addini, Lukman Shittu, ya roki wata kotun gargajiya da ke zamanta a Mapo, Ibadan ta raba shi da matarsa saboda bin maza da ta ke yi na bata masa ra
Allah ya yiwa dan majalisar dokokin jihar Oyo, Ademola Olusegun Popoola, rasuwa a safiyar yau Laraba, 13 ga watan Yuli, bayan ya yi fama da rashin lafiyaa.
Ibadan
Samu kari