Hotunan Aure
Wata budurwa ta shawarci mata da su dunga amsa sakonni da ake aika masu a soshiyal midiya domin ita ta shiga daga ciki da saurayin da ta hadu da shi a Facebook.
Wani matashi ‘dan asalin jihar Imo mai shekaru 20 ya sanar da sakin matarsa mai shekaru 17 da yayi bayan wata takwas da aurensu. Yace gwauranci yafi masa dadi.
Soyayyar Ibrahim Adam da masoyiyarsa, Aisha Abdulrahman Haruna ta ba mutane mamaki. Sai da masoyan suka yi shekaru ba su tare, kwatsam kaddara ta dawo da su.
Wata tela ta cika alkawari, ta kuma gwangwaje wata amarya da dinki mai kyau, lamarin da ya sa ta fashe da kuka ta fara yiwa tela tofin albarka a bainar jama'a.
Wata amarya yar Najeriya ta ga gata a ran bikinta bayan yan uwanta maza su bakwai sun nuna mata taraitaya kamar kwai. Sun take mata baya har cikin filin taron.
A wajen wani shagalin biki, kanin amarya ya karbi lasifika sannan ya koro wani jawabi mai taba zuciya a gaban jama’a. y ace angon ya dauke masa aminiyarsa.
A ranar Juma'a, 25 ga watan Nuwamba, dubban jama'a sun shaida daurin auren Saleem, babban dan shahararren daraktan nan na Kannywood, marigayi Tijjani Ibrahim.
Wata ‘yar Najeriya ta kaso aurenta na watanni uku. Matar wacce ke cike da bakin ciki ta yada hotunan bikinta da zantuka, tana mai cewa abun akwai ciwo matuka.
Kyawawan hotuna da bidiyoyin 'ya'ya da jikokin tsohon shugaban kasa, marigayi Alhaji Umaru Musa Yar'adu a wurin shagalin auren Shehu Musa Yaradua sun bayyana.
Hotunan Aure
Samu kari