Hajjin Bana
Hukumar kula da aikin Hajji ta ƙasa NAHCON ta yi dana sanin abubuwan da suka faru tare da rokon afuwa ga baki ɗaya mahajjatan da ta ba kunyar gaza cika burinsu
Bayan tabbatar da ba zasu samu zuwa sauke farali ba a bana, Wanianiyyaci ya sanya farin haraminsa, ya fara gudanar da aikin hajjinsa a sansanin Alhazai na Kano.
Ma'aikatar aikin Hajji ta Saudiyya ta sanar da korar wani shugaba da wani babban jami'i a daya daga cikin kamfanonin aikin Hajji da ke gudanar da ayyukan hajji.
Har yanzun amniyyatan jihar Kano 1,000 na zaune a sansaninAlhazai suna jiran tsammanin yayin da kamfanin Azman ke kokarin shawo kan matsalar da addabe shi.
A karo na biyu gwamnatin ƙasar Saudiyya ta sake kara wa'adin saukar jiragen da ke aikin jigilar maniyyatan hajjin bana, labarin da ya zamo mai daɗi a zukatan Al
Duk da Karin wa’adin diban maniyyatan Najeriya zuwa kasa mai tsarki da gwamnatin Saudia tayi, har yanzu akwai rashin tabbas akan makomar maniyyata da dama raho.
Yau ake jin hukumar Aikin Hajji Ghana Sun batar da Paspo din maniyata aikin hajji bana sama da 176, wanda hakan ya sa basu samu tafiya aikin hajjin bana ba.
Jihar Neja : Maniyyatan daga karamar hukumar Bida ta jihar Neja ba za su yi aikin Hajjin bana ba saboda jami’in Alhazai na yankin (APO), Nma Ndagana, ya kasa ba
Sama da maniyyata aikin hajjin jihar Neja 2,265 da yanzu za su tashi daga filin jirgin Nnamdi Azikiwe Abuja maimakon filin jirgin sama na Minna kamar yadda aka
Hajjin Bana
Samu kari