Hajjin Bana
Gwamnatin kasar Saudiyya ta baiwa Najeriya kujerun Hajji 43,000 a shirin ibadar Hajjin da za'a yi bana 2022. Daily Trust ta ruwaito cewa majiyoyi daga cikin huk
Gwamnatin kasar Saudiyya ta sanar da soke dukkan dokoki kariya daga cutar COVID-19 da aka sanyawa shiga Masallacin haramin Makkah da na Madinatul Muwarrah.
Kasar Saudiyya ta dage wasu dokokin Korona yayin da Ramadana ke karatowa. Wannan na zuwa ne bayan bullar Korona nau'in Omicron a kwanakin baya kadan a duniya.
Wata kungiya a Najeriya ta bayyana kukanta, inda tace sam ba daidai bane a hana 'yan Najeriya yin aikin Umrah a watan Ramadan. Sun ce a cire dokar kan Najeriya.
Gwamnatin kasar Saudiyya ta yi watsi da jita-jitar dangane da batun dage yin aikin Umrah na bana saboda karuwar cutar COVID-19 wacce aka fi sani da korona, Dail
Yayin da ake sa ran za a yi aikin Hajji bana, gwamnatin Najeriya ta fara sa rai kan adadin mutane da za a tura aikin Hajjin bana. Adadin zai yi kasa da na baya.
Hukumnar kula da jin dadin alhazai ta kasa (NAHCON) ta bayyana cewa ko shakka babu za a ga sauyi a farashin kudin Hajjin bana saboda hauhawar farashin abubuwa.
Hukumar aikin Hajji ta ƙasa, NAHCON, ta bayyana cewa yan Najeriya musamman maniyyata su fara shiri tun yanzun domin bana zasu samu damar aikin Hajjin 2022.
Manyan attajirai da yan kasuwa sun garaya Madina domin gudanar da aikin Umrah bayan taron zuba jarin da suka halarta tare shugaba Muhammadu Buhari a Riyadh.
Hajjin Bana
Samu kari