Goodluck Jonathan
Tsohon Shugaban Kasa, Goodluck Jonathan ya wanke kan shi daga zargin da ake yi masa, yace babu hannunsa a rigimar PDP, domin ba shi ya zuga Gwamnonin G5 ba.
Jami'in titsiye na hukumar EFCC, Shehu Shuaibu ya bayyana cewa, wasu kudade N4.6bn da ake zargin an tura asusun hadin gwiwa an yi amfani dasu ne wajen yin kamfe
Babban kotun tarayya dake zama a Abuja karkashin mai shari'a Mobolaji Olajuwon ta umarci a kwacewar karshe na sauran kadarorin tsohuwar ministar Jonathan...
Festus Keyamo, SAN, ya sha ragargaza bayan ya yi wasu zarge-zarge kan gwamnatin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan. Keyamo, cikin wasu zarge-zargen, ya yi i
Tsohon gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamido, ya ce ya sha suka sosai, har da kiransa fasto a arewa, saboda goyon baya da ya bawa tsohon shugaban kasa Goodluck Jona
Ambaliyar ruwa da ke adabar jihar Bayelsa da wasu sassan Najeriya ya cinye gidan tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan da ke Otuoke, Daily Trust ta rahoto. Ot
Abin da aka warewa domin tsofaffin shugabanni a kasafin kudin badi shi ne N13.80b. Tsofaffin shugabannin farar hula da na sojoji da mataimakansu za su ci fansho
Shugaba Muhammadu Buhari yana halartar wani taro don karrama tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan da wasu manyan yan Najeriya 43 da lambar yabo na ayyukan yi
Amfani da kimanin naira miliyan 12 don gina bandaki guda uku ya kara ta'azzara rikicin jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, The Punch ta gano a ranar Talata
Goodluck Jonathan
Samu kari