Jihar Gombe
Mutum biyu kenan daga cikin gwamnatin jihar Gombe ta jam'iyyar APC suka yi murabus ɗaga kujerarsa cikin mako biyu da suka wuce, Gadam zai canza sheka a cewarsa.
Ambasada Habu Ibrahim Gwani, wani mazaunin jihar Gombe ne da ya gina wata makarantar firamare a wani kungurmin kauyen mai suna Agangaro da ba kowace irin mota.
Garuruwan da ke da ke tsakanin Jihar Gombe da Jihar Adamawa a arewa maso gabashin kasar nan, sun rikice bayan wani rikicin ya afka garin Nyuwar da ke Jihar Gomb
Allah ya yiwa wani tsohon jami’in hukumar Kwastam na Najeriya kuma mahaifin tsohon kwamishinan yan sandan Kano Singam, Alhaji Buba Turaki, rasuwa a yau Lahadi.
Bayan shafe kwanaki 30 a kasar waje, gwamnan jihar Gombe ya dawo gida domin ci gaba da aikinsa. Ya gana da masoya da dama a jihar bayan dawowarsa gida Gombe.
Rikicin siyasa na ci gaba da tashi a jihar Gombe, inda da dama a cikin 'yan APC da PDP ke ci gaba da daukar zafi tsakanin juna. An yi kone-kone da yawa a jihar.
Yayin da uwar jam'iyyar APC ta ƙasa ke shirin gudanar da babban taron ta na ƙasa, a juhar Gombe ba haka abun yake ba, domin manyan jigogi sun fara fice wa.
Wasu da ake kyautata zaton yan daban siyasa ne sun cinna wuta a ofisoshin jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, a Jihar Gombe cikin dare, an yi asarar kaya.
Wata yarinya ta mai tallan ruwa ta ba da mamaki yayin da 'yan Najeriya suka gano yadda ta tsinci kudi ta kai gidan radiyo domin a nemi mai su. Martani ya biyo.
Jihar Gombe
Samu kari