Jihar Gombe
Malamin Musulunci a Bauchi, Sheikh Abdulaziz Idris Dutsen Tanshi ya dira kan tsohon Minista, Farfesa Isa Ali Pantami bayan wahalar da mutane kan hada lambar NIN.
Gwamman jihar Gombe Muhammad Inuwa Yahaya, ya yi aƙawarin biyan alawus alawus din malaman jami'ar jihar domin daƙile shirinsu na shiga yajin aiki.
A wannan labarin za ku ji cewa gwamnatin Gombe ta sanya daliban tsangaya akalla 1000 a tsarin inshorar lafiya domin saukaka masu samun kula da lafiyarsu.
Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta juyo kan mata inda ta sake ware wani tallafi a jihohin Najeriya 36 da birnin Tarayya Abuja domin taimaka musu a sana'o'insu.
Gwamnan Gombe ya yi alkawrin karin albashin ma'aikata zuwa N70,000 bayan sun zauna da yan kwadago a jihar. Inuwa Yahaya ya ce suna daf da fara biyan sabon albashin.
Shugaban gwamnonin Arewacin Najeriya, Muhammad Inuwa Yahaya na jihar Gombe ya taya Sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar III murnar cika shekaru 68 a duniya.
Duk da rattaba hannu kan kudirin dokar sabon mafi karancin albashi na N70,000 da Shugaba Bola Tinubu ya yi, wasu gwamnoni sun ce ba za su iya biya ba.
Gwamnonin Arewa sun zauna a karon farko bayan zanga zangar tsadar rayuwa domin duba damuwowin yankinsu a Abuja. Gwamnan Gombe ne ya jagoranci zaman.
Sanata Muhammad Ɗanjuma Goje ya yi nasara, kotun ɗaukaka ƙara a Abuja ta tabbatar da shi ɗan APC, ta ci tarar jam'iyya mai mulkin jihar Gombe N200,000.
Jihar Gombe
Samu kari