Jihar Gombe
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya ya gargadi matasan Najeriya kan cewa kar su fito zanga zanga kuma ya fadi yadda jami'an tsaro za su yi maganin masu zuga su.
Sheikh Adam Muhammad Albanin Gombe ya ce a shirye yake da duk wani maras kunya da zai tunkari malami a kan mimbari kan hana zanga zanga yayin hudubar Jumu'a.
Ana tsaka da cece-kuce kan cewa kusoshin gwamnati ba sa iya ganawa da shugaban kasa, Bola Tinubu, gwamnan jihar Gombe Inuwa Yahaya ya samu ganinsa a ranar Juma'a.
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a shirye yake ya kawo karshen matsalar tabarbarewar tattalin arziki.
Jagoran jam'iyyar NNPP kuma dan takarar gwamnan jihar Gombe a zaben 2023, Hon. Khamisu Mailantarki ya yi murabus a yau Laraba 10 ga watan Yulin 2024.
Sanata Muhammadu Danjuma Goje ya bukaci shugaba Bola Tinubu ya saka yankin Arewa maso gabas cikin ayyukan titi da gwamnatin tarayya ke kokarin farawa.
Gwamnatin jihar Gombe, Alhaji Muhammadu Inuwa Yahaya ya amince da dakatar da dagaci da kansila a karamar hukumar Akko bisa zargin sace randar wutar lantarki
Sheikh Isa Ali Pantami ya yi alkawarin tallafawa wani matashi mai suna Umar Ibrahim Umar domin ya fara sana'ar POS. Matashin ne ya fara neman taimako.
Rundunar ƴan sanda a jihar Gombe ta yi nasarar cafke wani kansila da kuma dagacin kauyensu kan zargin satar da kuma siyar da tiransifoma a karamar hukumar Akko.
Jihar Gombe
Samu kari